UMTS 2100 GSM EDGE 850/900/1800/1900
An bagu wannan jagora ta Sony Ericsson Mobile
Communications AB ko kamfani haɗin gwiwarsa na
gida, ba tare da wani garanti ba. Ingantawa da canjecanje ga wannan jagorar mai amfanin wanda
kuskuren rubutu ya haifar, rashin daidaito na bayanin
yanzu, ko inganta tsare-tsare da/ko kayan aiki, zai
iya faruwa ta Sony Ericsson Mobile Communications
AB a kowane lokaci ba tare da sanarwa ba. Irin
waɗannan canje-canjen zasu, koyaya, kasance cikin
wannan sabon jagorar mai amfanin.
Wasu sabis a wannan jagorar mai amfanin basu da
goyan bayan duk cibiyoyin sadarwa.
ya shafi GSM Lambar Gaggawa ta Ƙasashen waje
112
.
Tuntuɓi afaretan cibiyar sadarwarka ko mai bada
sabis idan kana cikin shakka ko zaka iya amfani da
sabis na musamman ko a'a.
Karanta
Jagororin don aminci da ingantaccen
amfani
da
babukan
wayarka ta hannu.
Wayarka ta hannu tana da damar saukewa, ajewa
da tura ƙarin abun ciki, misali sautin ringi. Zai yuwa
a ƙuntata ko haramta irin wannan abun cikin ta
haƙƙin ɓangare na uku, gami da amma bao iyakance
ga ƙuntatawa ƙarƙashin zartattun dokokin haƙƙin
mallaka ba. Kaine, ba Sony Ericsson, ba ke da gaba
ɗayan alhakin ƙarin abun ciki wanda ka sauke zuwa
ko turawa daga wayarka ta hannu. Kafin amfaninka
ga kowane ƙarin abun ciki, tabbatar cewa amfanin da
kake nufin yi yana da lasisi sasai ko kuma yana da
izini. Sony Ericsson baya bada garantin daidaito,
mutunci ko ƙarko na kowane ƙarin abun ciki ko
kowane abun ciki na ɓangare na uku. Babu wani dalili
da zai sa Sony Ericsson ya zama abin dogaro a
garanti mai iyaka kafin amfani da
Wannan kuma
kowace hanya don rashin iya amfaninka na ƙarin
abun ciki ko abun ciki na wani ɓangare na uku.
Smart-Fit Rendering alamace ta kasuwanci ko
alamace ta kasuwanci mai rijista ta ACCESS Co.,
Ltd.
Bluetooth alamace ta kasuwanci ko alamace ta
kasuwanci mai rijista ta Bluetooth SIG Inc. kuma duk
wani amfani irin wannan ta Sony Ericsson yana
ƙarƙashin lasis.
Tambarin farin dutse, SensMe PlayNow, MusicDJ,
PhotoDJ, TrackID da VideoDJ alamune na
kasuwanci ko alamun kasuwanci masu rijista na
Sony Ericsson Mobile Communications AB.
TrackID™ ikon Gracenote Mobile MusicID™ ne.
Gracenote da Gracenote Mobile MusicID alamun
kasuwancine ko alamun kasuwanci masu rijista na
Gracenote, Inc.
Walkman alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci
mai rijista ta Sony Corporation.
Sony, Memory Stick Micro™ da M2™ alamun
kasuwanci ne na Sony Corporation.
Gracenote da Gracenote Mobile MusicID alamun
kasuwancine ko alamun kasuwanci masu rijista na
Gracenote, Inc.
SyncML alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci
mai rijista ta Open Mobile Alliance LTD.
Ericsson alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci
mai rijista ta Telefonaktiebolaget LM Ericsson.
Adobe Photoshop® Album Starter Edition alamar
kasuwanci ce ko alamar kasuwanci mai rijista ta
Adobe Systems Incorporated a Amurka da/ko wasu
ƙasashe.
Microsoft, ActiveSync, Windows, Outlook da Vista
alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwanci mai
rijista na Microsoft Corporation a Amurka da wasu
ƙasashe.
T9™ Text Input alamar kasuwanci ce ko alamar
kasuwanci mai rijista ta Tegic Communications. T9™
Text Input anyi masa lasisi ƙarƙashin ɗaya ko fiye na
masu biyowa: U.S. Pat. Nos. 5,818,437, 5,953,541,
5,187,480, 5,945,928, and 6,011,554; Canadian Pat.
No. 1,331,057, United Kingdom Pat. No. 2238414B;
Hong Kong Standard Pat. No. HK0940329; Republic
of Singapore Pat. No. 51383; Euro.Pat. No. 0 842
463(96927260.8) DE/DK, FI, FR, IT, NL, PT, ES, SE,
GB; da kuma ƙarin haƙƙoƙin aiwatarwa na duniya
masu jiran zartarwa.
Java da duk kafaffun alamun kasuwanci da tambura
alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwanci masu
rijista na Sun Microsystems, Inc. a Amurka da wasu
ƙasashe.
Ƙara yarjejeniyar lasisin mai amfani don Sun™
Java™ J2ME™.
Ƙuntatawa: Software bayanin haƙƙin mallaka ne na
sirri na Sun kuma an riƙe duk take na kwafi ta Sun
da/ko masu lasisinsa. Abokin ciniki bazai iya
gyaggyara, watsa, sake haɗa, tarwatsa, ƙwace ko
kuma mai da injiniyan software baya ba. Software
bazai yuwu ayi hayarsa, raba aikinsa, ko yin
lasisinsa, gaba ɗaya ko a sashi ba.
Dokokin fitarwa: Software, gamida bayanan fasaha,
an tsara shi da dokokin sarrafa fitarwar Amurka,
gamida tsarin aikin fitarwar Amurka da dokokinta
masu dangantaka, kuma maiyuwa tsari ne na
dokokin fitarwa ko shigarwa na wasu ƙasashe.
Abokin ciniki ya amince da cikakken bada haɗin kai
ga duk irin waɗannan dokoki kuma da sanin cewa
tana da alhakin samun lasisi don fitarwa, sake fitarwa
ko shigo da software. Software bazai yuwu a sauke
shiba, ko kuma fitar dashi ko sake fitar dashi (i) cikin,
ko zuwa na ƙasa ko mazaunin, Kyuba, Iraƙi, Iran,
Koriya ta Arewa, Libya, Sudan, Siriya (azaman
wannan lissafin za'a riƙa bita daga lokaci zuwa
lokaci) ko kowace ƙasa wacce Amurka ta sawa
takunkumin kaya; ko (ii) ga kowane ma'aikatan
Amurka da aka keɓance na musamman ko
ma'aikatan kasuwancin da baitul malin Amurka masu
oda ta musamman.
Taƙaitattun haƙƙoƙi: Amfani, kwafi ko ƙwaƙƙwafi ga
hukumar Amurka batune na taƙaitawa azaman na
huɗu haƙƙoƙi cikin bayanan fasaha da softaware na
kwamfuta sayayye cikin DFARS 252.227-7013(c) (1)
(ii) da FAR 52.227-19(c) (2) azaman abin zartarwa.
Wani samfur da sunayen kamfani da aka ambata nan
ciki maiyuwa alamun kasuwanci ne na masu
mallakarsu.
An adana haƙƙoƙin da ba'a fayyace garantunsu nan
ciki ba.
Duk zanuka don zanene kawai kuma maiyuwa baza
su dace da ainihin wayar ba.
Alamun umarni
Waɗannan alamonim suna bayyana a
Jagoran mai amfani.
Bayani
Tukwici
Gargaɗi
sabis ko aiki sun dogara da cibiyar
sadarwa ko biyan kuɗi. Tuntuɓi
afaretanka na cibiyar sadarwa don
ƙarin bayanai.
1 Latsa ka riƙe ƙasa .
2 Shigar da PIN na katin SIM naka, idan
an buƙata kuma zaɓi Ok.
3 Zaɓi yare.
4 Zaɓi Ee don amfani da saitin maye
yayin saukar da saituna.
Idan kana son ggyara kuskure lokacin da
ka shigar da PIN naka, latsa .
Katin SIM
Katin (Farin dutsen Shaidar Mai biyan
kuɗi) SIM, wanda ka samu daga
afaretan cibiyar sadarwarka, ya ƙunshi
bayanin biyan kuɗinka. Koyausha
kashe wayarka kuma cire caja kafin
saka ko cire katin SIM.
Zaka iya ajiye lambobi a katin SIM naka
kafin ka cire shi daga wayarka. Duba Don
kwafe sunaye da lambobi zuwa katin SIM
a shafi na 19.
PIN
Maiyuwa ka buƙaci PIN (Lambar
Shaida ta Sirri) don kunna sabis a
wayarka. Ana kawo PIN naka ta
afaretan cibiyar sadarwarka. Kowane
PIN yana bayyana azaman *, saidai in
ya fara da lambar gaggawa, misali, 112
ko 911. Zaka iya dubawa da kiran
lambar gaggawa ba tare da shigar da
PIN ba.
Idan ka shigar da PIN mara kyau sau uku
a jere, ana katange katin SIM. Duba Kulle
katin SIM a shafi na 63.
Allon farawa
Allon farawa yana bayyana lokacin da
ka kunna wayarka. Duba
hotuna
a shafi na 38.
Jiran aiki
Bayan ka kunna wayarka kuma ka
shigar da PIN naka, sunan afaretan
cibiyar sadarwa yana bayyana. Ana
kiran wannan yanayin jiran aiki.
idan akwai. A wasu halaye, Bayani
yana bayyana ƙarƙashin Zabuka.
Don duba gwajin wayar
• Daga jiran aiki zaɓi Menu > Nishaɗi >
Zagawar Demo.
Don duba bayanin hali
• Daga jiran aiki latsa maɓallin ƙara
sama.
Cajin baturin
An ɗanyi cajin baturin wayar lokacin da
ka saya.
Don cajin baturi
1 Haɗa caja zuwa waya. Yana ɗaukar
kimanin awa 2.5 don cikar cajin baturi.
Latsa wani maɓalli don duba allo.
2 Cire cajar ta karkatar da filogi sama.
Zaka iya amfani da wayarka yayin da take
caji. Zaka iya cajin baturi a kowane lokaci
kuma fiye da ƙasa da awa 2.5. Zaka iya
katse cajin ba tare da lalata baturin ba.
Mai sarrafa fayil **
Ƙararrawa
Aikace-aikace
Kiran bidiyo
Kalanda
Ɗawainiya
Bayanan kula
Aiki tare
Mai ƙidayar lokaci
Agogo.awon gudu
Kalkaleta
Memo na lamba
Nishaɗi
Ayyukan kan layi*
Wasanni
TrackID™
Wuraren sabis
VideoDJ™
PhotoDJ™
MusicDJ™
Ramut
Yi rikodin sauti
Zagawar Demo
Mai jarida
WALKMAN
Saituna**
Gaba ɗaya
Bayanan martaba
Lokc. & kwn.wat.
Yare
Sabis na ɗaukaka
Ikon murya
Sabuw.abun aukuwa
Gajerun hanyoyi
Yanayin ƙaura
Tsaro
Saita maye
Bada hanya*
Halin waya
Sake saitizuwa ainh.
Sauti & faɗakarwa
Ƙarar ringi
Sautin ringi
Yanayin shiru
Ringi mai ƙaruwa
Faɗakarwar jijjiga
Faɗakarwar saƙo
Sautin maɓalli
Nuni
Fusksar bangon waya
Jigogi
Allon farawa
Mai ɓoye allo
Girman agogo
Haske
Shirya sunayen layi*
Kira
Bugun kira na sauri
Bincike mai wayau
Karkatar da kira
Canja zuwa layi 2*
Sarrafa kira
Lokaci & farashi*
Nun./ɓoy.lamb.naw.
Abin sawa akunni
Haɗuwa
Bluetooth
USB
Sunan waya
Hadin yana
Aiki tare
Masu sarrafa na'ura
Cibiyar sadarw.waya
Saitunan intanit
Saitunan yawo
Shirya sako*
Na'urorin haɗi
* Wasu menu sun dogara ga
afareta-, cibiyar yanar
sadarwa- da saye.
** Zaka iya amfani da maɓallin
kewayawa don gungurawa
tsakanin shafi a menu
mataimaki. Don ƙarin bayani,
duba
Mu'amala da fayil
Zaka iya matsawa da kwafe fayiloli
tsakanin wayarka, a kwamfuta da katin
ƙwaƙwalwar ajiya. An ajiye fayiloli a
katin ƙwaƙwalwar ajiya da farko sannan
a ƙwaƙwalway ajiya wayar. Fayilolin da
ba'a kula da suba an ajiye su a Wasu
babban fayil.
Zaka iya ƙirƙiran manyan fayiloli
mataimaka don matsarwa ko kwafe
fayiloli zuwa garesu. Zaka iya zaɓar fiye
da ɗaya ko duk fayiloli a babban fayil a
lokaci ɗaya don duk manyan fayiloli
banda Wasanni da Aikace-aikace.
Idan ƙwaƙwalwar ajiya ta cika, share
wasu abubuwan ciki don ƙirƙirar sarari.
Shafukan mai sarrafa fayil
Ana kasa mai sarrafa fayil zuwa
shafuka uku, kuma gumaka suna nuna
inda aka ajiye fayilolin.
• Duk fayiloli – duk abubuwan ciki a
ƙwaƙwalwar ajiyar wayar da kan
katin ƙwaƙwalwar ajiya
koda harafin da kake so ba shine farkon
harafi a maɓallin ba. Misali, don rubuta
kalmar “Jane”, latsa , , ,
. Rubuta duk kalmar kafin duba
shawarwari.
4 Yi amfani da ko don duba
shawarwari.
5 Latsa don karɓar shawara.
Don shigar da rubutu ta amfani da taɓi
da yawa
1 Daga jiran aiki zaɓi, misali, Menu >
Saƙo > Rubuta sabuwa > Saƙon
rubutu.
2 Idan ya bayyana, latsa ka riƙe ƙasa
don canjawa zuwa shigar da
rubutu na taɓi d ayawa.
3 Latsa – akai-akai harsai
harafin da kake so ya bayyana.
4 Lokacin da aka rubutu kalma, latsa
don ƙara asarari.
Don ƙara kalmomi zuwa ginannen
ƙamus na ciki
1 Lokacin da ka shigar da rubutu ta amfai
da T9 Text Input, zaɓi Zabuka > Tad.
baƙin kalma.
2 Rubuta kalmar ta amfani da shigar da
rubutun taɓi dayawa kuma zaɓi Sa.
Kira
Yi da karɓar kira
Kana buƙatar kunna wayarka kuma ka
kasance cikin kewayon cibiyar
sadarwa.
Don yin kira
1 Daga jiran aiki shigar da lambar waya
(tare da lambar ƙasar waje da lambar
yanki, idan an zartar).
2 Latsa . Duba
na 18.
Zaka iya kiran lambobi daga lambobinka
da lissafin kira. Duba Lambobi a shafi
na18 da Lissafin kira a shafin na 22.
Kuma zaka iya amfani da muryarka don
yin kira. Duba Ikon murya a shafi
na 23.
Kada ka riƙe wayarka a kunnenka lokacin
jira. Lokacin da kiran ya haɗu, wayarka
tana bada sigina mai ƙara.
Don amsa kira
• Latsa .
Don ƙin karɓar kira
• Latsa .
Don canja ƙarar lasifikar kunni yayin
kira
• Latsa maɓallin ƙara sama ko ƙasa.
Don sa makirufo shiru yayin kira
1 Latsa ka riƙe ƙasa .
2 Latsa ka riƙe ƙasa sake don ci
gaba.
Don kunna lasifika yayin kira
• Zaɓi Kun. Sp.
Kada ka riƙe wayarka ga kunnenka
lokacin amfani da lasifika. Wannan zai iya
ɓata jinka.
Don duba kiran da aka rasa daga jiran
aiki
• Latsa don buɗe lissafin kiran.
Cibiyoyin sadarwa
Wayarka tana sauyawa ta atomatik
tsakanin cibiyoyin sadarwar GSM da
3G (UMTS) ya dogara da yiwuwa.
Wasu afaretoci na cibiyar sadarwa
suna bada izini ka sauya cibiyuyin
sadarwa da hannu.
Don canja cibiyoyin sadarwa da hannu
1 Daga jiran aiki zaɓi Menu > Saituna >
Haɗuwa shafin > Cibiyar sadarw.waya
> Cib.sadr.ta GSM/3G.
2 Zaɓi wani zaɓi.
Kiran gaggawa
Wayar yana goyan bayan lambobin
gaggawa na duniya, misali 112 da 911.
Waɗannann lambobin a al'adance don
yin kiran gaggawa a kowace ƙasa, daka
katin SIM ko babu idsna cibiyar
sadarwa ta 3G (UMTS) ko GSM tana
cikin kewayo.
A wasu ƙasashe kuma, ana ciyar da wasu
lambobin gaggawa gaba. Saboda haka
afaretan cibiyar sadarwa naka mai yiwo
ya ajiye ƙarin lambobin gaggawa na gida
a katin SIM.
1 Daga jiran aiki zaɓi Menu > Lambobi.
2 Gungura zuwa Sabuwar lamba kuma
zaɓi Zabuka > Lambobi na musam. >
Lambobin gaggawa.
Kiran bidiyo
Duba mutum a kan allo yayin kira. Duk
mutanen biyu suna buƙatar biyan kuɗi
mai goyan bayan sabis na 3G (UMTS),
kuma kana buƙatar kasancewa cikin
kewayon cibiyar sadarwar 3G (UMTS).
Akwai sabis na 3G (UMTS) lokacin da
ya bayyana.
Don yin kiran bidiyo
1 Daga jiran aiki shigar da lambar waya
(tare da lambar ƙasar waje da lambar
yanki, idan an zartar).
2 Zaɓi Zabuka >Yi kiran bidiyo.
Don amfani da zuƙowa tare da kiran
bidiyo mai fita
• Latsa ko .
Don duba zaɓuɓɓukan kiran bidiyo
• Yayin kiran, zaɓi Zabuka.
Lambobi
Zaka iya ajiye lambobi, lambobin waya
bayani na sirri a Lambobi. Za' a iya ajiye
Bugun kiran murya
Zaka iya jin sunan lambarka da akayi
rikodi lokacin da ka karɓi kira daga
lambar.
Don bugun kiran murya
1 Daga jiran aiki latsa ka riƙe maɓallin
ƙara ƙasa.
2 Jira sautin kuma faɗi sunan da akayi
rikodi, misali “John mobile”. Ana kunna
maka sunan kuma an haɗa kiran.
Kalmar sihiri
Zaka iya rikodi da amfani da umarnin
murya azaman kalmar sihiri don kunna
bugun kiran murya ba tare da latsa
kowane maɓalli ba. Dolene abin sawa
akunni naka ya zama a haɗe zuwa
wayarka lokacin amfani da da kalmar
sihirin.
Zaka iya zaɓar duguwar, baƙuwar kalma
ko yankin jumla wanda za'a iya gane shi
a sauƙaƙe daga maganar bango na
al'ada. Abin sawa akunni na Bluetooth
baya goyan bayan wannan fasalin.